labarin wani daga littafi mai tsarki 34. gaskiya. c. maryamu da haruna. 4026 k.h.y. an halicci adamu...

1
Kadesh, Kadesh-barnea KA ADANA DON KOYO LABARIN WANI DAGA LIT TAFI MAI TSARKI Zipporah s ZIPPORAH LABARIN LITTAFI MAI TSARKI 34 ZIPPORAH TARIHI Zipporah matar Musa ce. Sun sadu ne a bakin rijiya a Midiya inda Musa ya taimaki Zip- porah da ’yan’uwanta. Bayan Zipporah ta auri Musa, sai ta haifa masa ’ya’ya maza biyu, wato Gershom da Eliezer.—Fitowa 18:2-4. TAMBAYOYI A. Ga abin da Zipporah da ’yan’uwanta suka faa game da Musa: ‘Har ya ibo mana ruwa, ya shayar da .’—Fitowa 2:19. B. Gaskiya ko arya? Baban Zipporah firist ne. —Fitowa 2:16, 21. C. Su waye ne suka yi gunaguni cewa Musa ya auri, “mace, Bakushiya?”—Littafin Lissafi 12:1. AMSOSHIN A. Garke. B. Gaskiya. C. Maryamu da Haruna. 4026 K.H.Y. An halicci Adamu Ya rayu misalin 1550 K.H.Y. 1 B.H.Y. A misalin 98 B.H.Y. An rubuta littafi na arshe a Littafi Mai Tsarki Ta yi girma a Midiya kuma inda ta yi aure ke nan, sai ta koma inda Musa yake tare da Isra’ilawa a jeji MIDIYA Jar Teku Dutsen Sinai KA GURZA KA YANKE KA NINKA SHI BIYU KUMA KA ADANA www.jw.org/ha 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

Upload: trankhue

Post on 06-Mar-2018

245 views

Category:

Documents


5 download

TRANSCRIPT

Page 1: LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI 34. Gaskiya. C. Maryamu da Haruna. 4026 K.H.Y. An halicci Adamu Ya rayu misalin 1550 K.H.Y. 1 B.H.Y. A misalin 98 B.H.Y. An rubuta littafi na

Kadesh, Kadesh-barnea

KA ADANA DON KOYO � LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Zipporah sZIP

PORAH

LABARIN

LIT

TAFI

MAITSA

RKI

34

Z I P P O R A HTARIHI Zipporah matar Musa ce. Sun sadu nea bakin rijiya a Midiya inda Musa ya taimaki Zip-porah da ’yan’uwanta. Bayan Zipporah ta auriMusa, sai ta haifa masa ’ya’ya maza biyu, watoGershom da Eliezer.—Fitowa 18:2-4.

TAMBAYOYIA. Ga abin da Zipporah da ’yan’uwanta sukafa�a game da Musa: ‘Har ya �ibo mana ruwa,ya shayar da ��������.’—Fitowa 2:19.B. Gaskiya ko �arya? Baban Zipporah firist ne.—Fitowa 2:16, 21.C. Su waye ne suka yi gunaguni cewa Musa yaauri, “mace, Bakushiya?”—Littafin Lissafi 12:1.

AMSOSHINA. Garke.B. Gaskiya.C. Maryamu da Haruna.

4026

K.H.

Y.

Anha

licci

Adam

uYa

rayu

mis

alin

1550

K.H.

Y.

1B.

H.Y.

Am

isalin

98B.

H.Y.

Anru

buta

litta

fina

�ars

hea

Litta

fiM

aiTs

arki Ta yi girma a Midiya kuma

inda ta yi aure ke nan, saita koma inda Musa yaketare da Isra’ilawa a jeji

MIDIYA

Jar Teku

Dutsen Sinai

KA GURZA KA YANKE

KA NINKA SHI BIYUKUMA KA ADANA

www.jw.org/ha � 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania