maganin cututuka arbain - dawat-e-islamial Ҡadiri, arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren urdu....

18

Upload: others

Post on 25-Oct-2020

14 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an
Page 2: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

40 Ruhani Elaj

Maganin Cututuka Arbain (Daga Sunnayan Allah ) 

Shehin Ɗarika,  Amiru  Ahlus  Sunnah,  Shugaban Dawat­e­Islami, Sheikh Maulana Abu Bilal Muhammad  Ilyas Attar, Al Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation  Majlis  (Dawat­e­Islami)  suka  fassara  shi  zuwa yaren  Hausa.  Idan  an  ga  wani  kuskure  a  wajen  ita  kanta fassarar ko wajen rubutu a sanarwa Translation Majlis Domin samun lada a wajen Allah Ubangiji  وجل  .عز

 

Wanda Suka Gabatar Muku ­ Translation Majlis (Dawat­e­Islami) 

International Madani Markaz Faizan­e­Madina, Mohalla Sodagran, Old Sabzi Mandi, Baab­ul­Madina, Karachi, Pakistan 92­21­4921389­90­91 ­ 234­7038135370 [email protected] ­ [email protected] [email protected]

Page 3: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

ـ لـل

ـحـمـد

ل

� ه ا

ـم�

ـعـل

ـ رب ال

ـل

و الـص

� وة

ـمـرسـلـ�

ـدال � سـي

ـ�

�م ع

ـ�

والـس

ـ بـالـل

ـوذ

ع

ـا

ف

ـابــعـد

م

ج��� ه ا ن الـر

ـيـط

ـ مـن الـش

ح ه بـسم الـل حـمن الـر ـ���الـر

Adduar Da Akayi Kafin Fara Karatu 

يتح عل

�م� ا�

��ل

ا ا

مت ن

حك

ك

وا�

ت ا ر�

ني عل

ك

ك

ل والا

لا

اا�

راميا ذ

Ya Allah وجل Kabude Kofofin Hikimarka Agaremu عزKagamemu Da Rahmarka Ya Ma’abocin Girma Da

Daukaka وجل (Al-Mustatraf, Littafi 1, Shafi 40) .عز

Fa’idar wannan addu’ar itace ana karanta wanna addu’ar kafin a fara karatu ko lacca Islamiya zaka hadace duk abinda ka karanta. ـهـان ش�آءال� ل ل وج عز

Kafin ka fara karanta wannan Addu’ar kabude da salati bayan kagama karufe da salati.

Page 4: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

1

ـ لـل

ـحـمـد

ل

� ه ا

ـم�

ـعـل

ـ رب ال

ـل

و الـص

� وة

ـمـرسـلـ�

ـدال � سـي

ـ�

�م ع

ـ�

والـس

ـ بـالـل

ـوذ

ع

ـا

ف

ـابــعـد

م

�� ه ا

ج� ن الـر

ـيـط

ـ مـن الـش

ح ه بـسم الـل حـمن الـر ��الـر

ـ�

Maganin Cututuka Arbain (Daga Sunnayan Allah ) 

Duk kokarin sheɗan wajen mayar dakai rago, yi kokarin bijire masa ta hanyar karanta wannan littafi daga farko har karshe da yardar Allah وجل ع ز zaka kara imani.

Falalar Salatin Manzon Allah صلى الله عليه وسلم

Manzon Allah وسلم   واله  �ليه  تعالى  االله yace: Kuyawaita salati a ص�gareni, domin salatin ku a gareni, da shi za’a kankare zunuban ku. (Al-Jami'us-Sagir, Shafi 83)

لو

ب صح

� ال

� ا بي ا ع

ص

د ه ـلـل م

ح� م

ا� ع

تع

Page 5: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

2

Maganin Cututuka Arbain Kafin ka fara ka buɗe da Salati ƙafa ɗaya, in ka gama karufe da Salati ƙafa ɗaya. Idan baka ga wani sauyi ba to! Maimakon kayi korafi sai ka ɗauka kuskurenka ne kuma kasa aranka cewa Allah وجل yana da iko akan عزkomai.

ـم االله و � .1 ا�ر�حيDuk wanda ya karanta ƙafa 7 bayan kowacce sallah, za’a tserar da shi daga sheɗan kuma zai mutu yana mai Imani. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج ز ع

اـي .2

�لكDukkan mabukaci idan ya karanta sau 90 kullum, za’a raba tsakaninsa da talauci, kuma zai samu arziki.

هـش�آءالان  �ـ ل ل وج عز

Page 6: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

3

وس اـي .3�د

ق

Dukkan wanda yake karantawa a yayin tafiya, za’a tserar da shi daga muguwar gajiya. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

م اـي .4

سلاA karanta sau 111 a abuawa mara lafiya, mara lafiya zai warke. هـان ش�آءال وجل ل�ـ عز

يمن م� اـي .5Dukkani mai fama da bakin ciki ya karanta sau 29 kullum, za’a ya ye masa. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

م�يمن اـي .6Wanda ya karanta sau 29 kullum, za’a tsare shi daga musiba da balai. هـان ش�آءال وجل ل�ـ عز

Page 7: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

4

عز�ز اـي .7Duk wanda ya karanta ƙafa 41 kafin zuwa wajen wani shugaba ko wani Ma’aikaci (a dalilin da shari’a ta yarda da shi) Allah وجل zai sa wanda ya je gurinsa ya عزamintar da shi.  هـش�آءالان ل ل�ـ وج عز

ب اـي .8 ر ـمتك

Duk wanda yake mafarki mai ban tsoro ya karanta wannan ƙafa 21 kullum, zai daina. ش�آءال  هـان �ـ ل ل وج عز (Ba lokacin dainawa har sai an samu waraka).

ب اـي .9 ر ـمتك

Duk wanda ya karanta ƙafa 10 ya yin saduwa da iyali, zaka sami ɗa ko ‘ya mai tsoron Allah. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

Page 8: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

5

اـي .10 بارئ

Dukkan wanda ya karanta ƙafa 10 duk Juma’a, Allah وجل هـش�آءالان  .zai azurtashi da ɗa Namiji عز وجل ل�ـ عز

�ار اـي .11 ق

Idan kana fama da wata musiba ka karanta ƙafa 100, zaka samu sauki. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

و�اب اـي .12Duk wanda ya karanta ƙafa 7 kullum, Allah وجل zai عزkarbi duk adduo’insa. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 9: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

6

اح اـي .13�ت�

Duk wanda ya karanta ƙafa 70 da asubahi bayan Al-Fijir kuma ya dora hanunsa a ƙirji yayin karantwa, Allah وجل .zai wanke masa zuciya daga dukkan tsatsa عز

هـش�آءالان  �ـ ل ل وج عز

ت�اح اـي .14�

Duk wanda ya karanta ƙafa 7 kullum, Allah وجل zai عزhaskaka masa zuciya. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

اـي .15

ابض ق

Duk wanda ya karanta ƙafa 30 kullum, Allah وجل zai عزbashi nasara akan abokan gabansa. هـان ش�آءال وجل ل�ـ عز

Page 10: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

7

رافع اـي .16Duk wanda ya karanta ƙafa 20, Allah وجل zai biya عزmasa bukatunsa. ال ن ش�آء هـا �ـ ل ل وج ز ع

بص� اـي .17Duk wanda ya karanta ƙafa 7 bayan sallar La’asar kafin sallar Magriba, Allah وجل ـع ز zai rabashi da mutuwar fuju’a. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

سميع اـي .18Duk wanda ya karanta ƙafa 100 kullum kuma baiyi magana da kowa ba har ya gama, yayi addu’a, Allah وجل .zai biya masa dukkan abinda ya rokeshi عز

هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 11: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

8

م اـي .19 حكي

Duk wanda ya karanta wanan ƙafa 80 bayan kowace Sallah, ba zai dinga dogara da kowa ba. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

اـي .20

جليلDuk wanda ya karanta wannan ƙafa 10 sa’annan ya tofa akan kayansa kowana iri, Allah وجل zai tsare عزmasa kayansa Barawo bai isa ya sace ba. هـان ش�آءال وجل ل�ـ عز

� اـي .21 د ي ش

Duk wanda ya karanta ƙafa 21 daga tsakiyar dare zuwa hudowar Rana kuma ya dora hannunsa a goshin dansa maraji, mai karantawa ya zama yana kallon sama, dan nasa zai zama yaron kirki. هـان ش�آءال وجل ل�ـ عز

Page 12: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

9

و� اـي .22 ي

ل

Duk wanda ya karanta wannan bayan sallar La’asar kullum ƙafa 7, Allah وجل .zai tsare shi daga musiba عز

هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

يد اـي .23

� Duk wanda ya ke da yashashiyar magana sai ya karanta ƙafa 90 sa’annan ya tofa a cikin kofi mara komai, sannan daga baya a zuba ruwa ko a abinci a wannan mazubi aci, zai daina maganar banza. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

� اـي .24 �

Duk wanda ya karanta kafa 1000 duk ranar Al-Hamis da daddare, Allah وجل zai tsareshi daga azabar kabari عزda azabar ranar lahira. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

Page 13: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

10

ي اـي .25 يـ�

Ga masu matsalar zafinciki tare da ciwon jiki ko tsoron rabuwa da wani sashi na jiki zai karanta ƙafa 7 ya tofa a hannunsa ya shafe jikinsa, zai warke ش�آءال  هـان �ـ ل ل وج عز . (ba lokacin dainawa har sai an warke)

�ميت اـي .26Duk wanda ya karanta ya tofa a jikinsa ƙafa 7, Allah وجل هـان ش�آءال .zai tserar da shi daga bakin tsafi عز �ـ ل ل وج عز

اـي .27 واجد

Duk wanda ya karanta a duk yayin da zai sa abinci a bakinsa, abincin zai zama haske a cikinsa kuma za’a tafiyar da dukkanin cutur da take cikinsa. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 14: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

11

اـي .28 ماجد

Duk wanda ya karanta ƙafa 10 ya tofa a abin shansa, ba zai kamu da cuta ba. ال ن ش�آء هـا �ـ ل ل وج ز ع

واحد اـي .29Duk wanda ya karanta ƙafa 1001 a yayin dayake a cikin kadaici da tsoro, wannan tsoron zai tafi zaka sami aminci. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

ادر اـي .30 ق

Duk wanda ya karanta wannan sunnan Allah وجل عزkullum aya yin wanke gabobin alwala, Allah وجل zai عزkiyaye shi daga masu satarmutane. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 15: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

12

ادر اـي .31 ق

A lokacin tsanani ka karanta ƙafa 41, Za’a samu sauki. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

تدر اـي .32 مق

Duk wanda ya karanta ƙafa 20 kullum, rahmar Ubangaji وجل ال .zata lullube shi عز ن ش�آء هـا �ـ ل ل وج ز ع

تدر اـي .33 مق

Duk wanda ya karanta ƙafa 20 a yayin tashi daga bacci, Allah وجل .yana tare da shi a duk in da yake عز

هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 16: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

13

اـي .34

ل و� ا

Duk wanda ya karanta ƙafa 100, matarsa zata so shi. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

مانع اـي .35Idan Miji yana fushi to Matar ce zata karanta, idan Matar tana fushi Mijin ne zai karanta ƙafa 20 a lokacin kwanciyar bacci yayin da suke kan gado. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

ا�ر اـي .36

ظKa rubuta wannan a jikin garun gida ko katanga, Allah وجل .zai tsare garun ko katangar da ga faduwa عز

هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 17: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an

Maganin Cututuka Arbain

14

اـي .37

وف رؤ

Duk wanda aka zalinci wani dan uwansa ya karanta wannan ƙafa 10 yayyin tafiya gurin a Zalumin, Allah zai kuvitar da wanda aka zalunta. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

�� يـا .38 غ

Idan kana jin zafi a gadon bayanka ko gwiwarka ko gabobinka kayi ta karantawa, zaka samu sauki. ـهـان ش�آءال� عزوجل ل

� اـي .39 مغ

Ka karanta ka tofa a hannunka ka shafi inda yake yi maka ciwo, zaka samu sauki. هـان ش�آءال ل ل�ـ وج عز

افع يـا .40 ن

Ka karanta ƙafa 20 kafin fara wani aiki, zaka gama aiki kamar yadda ka tsara. هـان ش�آءال �ـ ل ل وج عز

Page 18: Maganin Cututuka Arbain - Dawat-e-IslamiAl Ҡadiri, Arradawi ya rubuta wannan littafi da yaren Urdu. Translation Majlis (Dawat e Islami) suka fassara shi zuwa yaren Hausa. Idan an