yadda za a karanta a kuma rubuta panganci · da rubutun hausa trial edition - hausa july 2008 300...

12
24 5. Nʼta sa ̱ a ̱ nyin be ̱ aʼwana na mʼba mʼpirwa nan ba ̱ ba. 6. Amarinha ̱ ni bwa hin a ̱ yo, “Nʼnii jaga saragu”. Bwa sha ̱ pi bagu na ̱ ta. Bwa ipi saragu. Na bwa ne ̱ na ̱ saragu, bwa ndei a ̱ wa ̱ . Bwa cwaanrinye ̱ n ruʼira na ̱ bagu. Bwa ta ̱ pa ̱ ni na ̱ ta. Na bwa ma ̱ ni ta ta ̱ hyan buta ̱ zhiga ̱ ni ruʼira, uta bwa kwashe ̱ . Bwa bware ̱ me ̱ na ta bwa kwashe ̱ . Amarinha ̱ ni bwa huri giyo. Na bwa wuci ina, aʼa ̱ yo ba ndei be ̱ , buza haruwa na bwa ta naa bugiye ina. Aʼa ̱ yo ba hin be ̱ , “Nʼndei sunda?” Bwa hin, “Uta ta kwashe ̱ na ga ̱ n ta hiin bwa a ̱ wa ̱ ruʼira.” Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta PAGACI (How To Read and Write Pangu) Domin Pangawa waɗanda sun riga sun iya karatu da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies © 2008 Tuma na Ta ̱ rin (Pangu Language Project) Kagara, Niger State

Upload: doancong

Post on 26-Aug-2018

256 views

Category:

Documents


1 download

TRANSCRIPT

Page 1: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

24

5. Nʼta sa̱a̱nyin be̱ aʼwana na mʼba mʼpirwa nan ba̱ba.

6. Amarinha̱ni bwa hin a̱yo, “Nʼnii jaga saragu”. Bwa sha̱pi

bagu na̱ ta. Bwa ipi saragu. Na bwa ne̱ na̱ saragu, bwa

ndei a̱wa̱. Bwa cwaanrinye̱n ruʼira na̱ bagu. Bwa ta̱pa̱ni

na̱ ta. Na bwa ma̱ni ta ta̱hyan buta̱zhiga̱ni ruʼira, uta bwa

kwashe̱. Bwa bware̱me̱ na ta bwa kwashe̱. Amarinha̱ni

bwa huri giyo. Na bwa wuci ina, aʼa̱yo ba ndei be̱, buza

haruwa na bwa ta naa bugiye ina. Aʼa̱yo ba hin be̱,

“Nʼndei sunda?” Bwa hin, “Uta ta kwashe̱ na ga̱n ta hiin

bwa a̱wa̱ ruʼira.”

Yadda Za A Karanta

A Kuma Rubuta

PA�GA�CI (How To Read and Write Pangu)

Domin Pangawa waɗanda sun riga sun iya karatu da rubutun Hausa

Trial edition - Hausa July 2008 300 copies

© 2008

Tuma na Ta̱rin

(Pangu Language Project)

Kagara, Niger State

Page 2: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

Cover art copyright Kambari Language Project, Salka, Nigeria.

Used with permission.

Illustrations on pages 19 and 20 by Renée Wegner and Mbanji Bawe Ernest.

ENGLISH

This book was produced to teach Pangu people who are already able to read

and write in Hausa to read and write in their mother tongue, Pangu. It may

be used by individuals to teach themselves or in a group with or without a

teacher.

PANGU

Takada na̱nna anje̱ wun na hyan uga̱ga̱a̱ga̱ni Arin ana ho ara ta̱cita̱ga̱ na̱n

ta̱taga Ta̱gwa̱zhi, na hyan aʼa̱ri ta̱cita̱ga̱ na̱n ta̱taga ta̱ce̱pe̱ ta̱ndaaba, Ta̱rin.

Unii shana butu buma ga̱ga̱a̱ga̱ni ko aba hwarapi ko azaa wya̱ra̱mi.

HAUSA

An rubuta wannan littafi yǎ zama kamar gada ga Pangawa waɗanda sun san

karatun Hausa suna kuma so su haye zuwa sanin karatun Panganci. Iyawar

da mutum yake da shi na karatu da rubutun Hausa yana iya amfani da shi

wajen karatu da rubutun harshensa na asali, wato Panganci. Da taimakon

malami ko babu malami, mutum ko ƙungiyar mutane suna iya amfani da shi

wajen koyon karatun Panganci.

23

Aiki J

1. iʼwaa / ʼwaa

2. tuʼwaba

3. biʼwabi

4. ruʼwa

5. uʼwanran / ʼwanran

Aiki K

1. buzumba̱

2. bindakwa

3. bindaya

4. anjunrun / njunrun

5. unga̱nga̱da̱ / nga̱nga̱da̱

6. unganpan / nganpan

7. ta̱ngunta̱n / ngunta̱n

Aiki L

1. nʼrabi

2. nʼungwa

3. nʼgapa

4. mʼpyanda

5. nʼzhe̱ke̱n

Aiki M

1. Nʼkátani undu.

2. Andái biyoyo na̱ aga.

3. Nʼni máa cita̱ga̱.

4. Musáa sha̱a̱pi ʼwaa.

5. Abaa shapaga sunda.

6. Bunaa nda tuma!

Aiki N

1. Shapa umba̱sa̱ / bizhe̱nke̱n yere uta̱hini na̱ dura̱!

2. Tuja̱a̱ swain ta̱tápi na̱ aga.

3. Da̱a̱da̱ nimi ni máa pana yuwa.

4. Ta̱wya̱ri ta̱ne̱ ta̱kadaga ba̱re na̱ ce̱pe̱ nda̱tu.

Page 3: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

22

Aiki E

1. bino̱no̱ / no̱no̱

2. uco̱ri / co̱ri

Aiki F

1. binaa

2. niina

3. makeeri

4. kookoo

5. na̱a̱na̱

Aiki G

1. urunrun / runrun

2. ununun / nunun

3. ga̱hin

4. ugaan / gaan

5. ce̱nye̱n

6. uka̱nrin / ka̱nrin

Aiki H

1. izha̱a̱ / zha̱a̱

2. ugazhi / gazhi

3. ta̱tazhigana / tazhigana

Aiki I

1. wyanu

2. biwya̱ra̱mi

3. ta̱wyanzan / wyanzun

4. wyamu

5. wyan

6. wyanwyana

7. wyantancin

8. wyansun

ABUBUWA DAKE CIKI

Baƙaƙen da suna daidai da na Hausa 5

1. Baƙaƙe 5

2. Tagwayen baƙaƙe 6

Abubuwa dake daban da na Hausa 7

1. Sabbin wasula 7

2. Wasula masu tsawo 9

3. Wasula masu zuwa “ta hanci” 10

4. Wasula masu tafiya tare 10

5. Sabbin baƙaƙe 11

6. Baƙaƙe masu fita “ta hanci” 13

7. Darasin “M” da “N” 14

8. Ƙarin alamomin fahinta 14

9. Abubuwan da suka haɗa kalmomi 16

Kayi ta gwadawa! 18

Ansoshin aiyuka 21

Page 4: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

A B C na Ta̱rin

A a A̱ a ̱ B b C c D d E e E̱ e ̱

F f G g H h I i J j K k L l M m

N n O o O̱ o̱ P p R r S s Sh sh

T t U u V v W w ’W ’w Wy wy

Y y ’Y ’y Z z Zh zh

21

Ansoshin aiyuka

Aiki A

1. utari / tari

2. gama

3. aga

4. biyo

5. ina

6. ubuna / buna

7. awa / biwawa

8. shurugo

9. ara

Aiki B

1. ahyu / hyu

2. birwarwa / urwa

3. gyasa

4. gwaba

5. upyanda / pyanda

6. Cwara!

7. ukwasu / kwasu

Aiki C

1. uka̱fu / ka̱fu

2. ura̱ba̱ / ra̱ba̱

3. uʼipa̱ / ipa̱

4. iga̱ya̱ / ga̱ya̱

5. mariga̱

Aiki D

1. uce̱be̱ / ce̱be̱

2. ube̱su / be̱su

3. mare̱ga

4. ugwashe̱ / gwashe̱

5. magwace̱

Page 5: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

20

Cima naa Rin

Burin buribi cima ta̱hwan baan o̱to̱. Bwa bicigi

cima na ta̱hwan. Bwa sha̱pi ca̱gu. Bwa ja̱a̱ ʼwe̱e̱ ta̱kuna.

Bwaa kuna ʼwe̱e̱ na cima ndaabwa paakuu bwa hiin hwan.

Bwa dugi, bwa be̱re̱ hyu. Cima ndaabwa be̱ mʼba hyu

o̱to̱. Na ahyu ndaabwa ba ye̱ne̱, bwa ke̱ne̱ guba̱. Na bwa

wunini hyu na̱ wura, bwa dubi. Bwa sha̱pa̱gi hyu jagu

ina. Bwa zwa̱a̱ga̱ni hyu ndaabwa nii ndukwa.

Bindakwa na Buugwama

Yan hwe̱n, Bugwama bwa hin, “Adiibe̱ be̱ ta̱re̱ nata̱ ndakwa

ndaabwa na̱ aga.” Bwa hin ayoo, “Kiihwaagi wyamu, nʼni máa pana

ma yuwa.” Aba ja̱a̱ aga. Aba hwáagi awyamu naa ndakwa. Aba iye̱

ina.

Na aba wuce ina, aba tura̱a̱gi bun awyamu na̱

hunrun na ʼwe̱e̱. Be̱e̱ re̱. Aba ca̱guda̱ni ta̱ka̱ na̱

ba̱u. Uka̱nrin bwa wuce, bwaa gata tun nata̱a̱

ndakwa. Na bwa hwi tun ta̱gata, ubwa ka̱nrin

bwa ka̱ta̱ni ʼwe̱e̱ na ba̱u, bwaa taga ungwa. Aba

ta zwa̱a̱ga̱ bun abunbun nan nʼgapa, binaa re̱.

Bindakwa be̱ re̱ ta̱re̱e̱. Be̱ swa̱ ma̱ni nʼga̱ga̱rin taatu. Be̱

ha̱nka̱ni. Be̱ nje̱ kai. Be̱e̱ kasaga hwa̱ na aba unfuni bun na̱ bwa.

5

Idan kai Bapange ne wanda ke yin magan da Panganci sosai kuma ka

riga ka iya karantu da rubutun Hausa, to rubutu da karantun Pangu ba

zai bada wahala ba wurin koyo.

A cikin Panganci akwai baƙaƙen da suna daidai da na Hausa:

1. BAƘAƘE

Waɗannan baƙaƙe daga baƙaƙen Hausa sunanan cikin baƙaƙen

Panganci. Ana faɗinsu da kuma rubutasu a cikin Panganci daidai

kamar yadda ake faɗinsu da kuma rubutasu ta hanya guda. Anan

kenan ka riga kasan yawancin baƙaƙen Pangu!

a b c d e f g h i j k l m n o r s t u w y z ʼ

Missalin kalmomi:

bigata zuciya ratu dariya

bidada gidan gara gagu faɗa

Jaga Je ka! imi kiɗi

butu mutum cima gona

gita dare

A baƙin “L”, ana anfani da shi ne kawai a kalmomin da suka zo daga

Hausa ko Turanci.

Aiki A

Ka rubuta wadannan kalmomi da yarenku:

1. dutse

2. kyau

3. daji

4. akuya

5. gida

6. kafa

7. kare

8. yamma

9. hannu

Page 6: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

6

2. TAGWAYE� BAƘAƘE

Wani lokaci ana anfani da baƙaƙe biyu don samun sauti ɗaya. Sautin

“sh” da “ ʼy ” akan rubutasu iri ɗaya kamar Hausa da Panganci.

Missali:

shami abinci ʼyaru murhu shabi sassaƙa

Yawancin baƙaƙe sukan bi sautin ƙaramin “w” ko “y”. Duk lokacin da

kaji su rubuta su.

Bambanta waɗannan kalmomi:

Baga! Gyara! (wuri)

Bwaga! Jejefar!

ura wuta

urwa taɓarya

zaga bushewa

Zwagana! Sa ciki!

Para! Ɗaure!

pyara iska

Akwai wasu kalmomi inda ake jan sautin “n”. Akan haka ga yanda

ake rubuta su “nn”.

Missali:

sanna shigan rani

na̱nna wannan

Aiki B

Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. dāwa

2. taɓariya 3. yaƙi

4. gora 5. wata

6. Ka haɗiye!

19

Ga̱a̱n hwan cima na shira̱

Ba̱re nʼribi ipa̱ cima. Ga̱n tini dura̱. Ga̱n

sha̱pi ipa̱. Ga̱n ka̱ta̱ni keke naa te̱nde̱. Ga̱n ipi

cima. Ma̱ni mʼba ne̱ na̱ rwaga. Ga̱n shii bikeke

na̱ hunrun na ro. Ga̱n ka̱ciga̱ni rwaga na̱ buna.

Ga̱a̱n hwan cima. Ashira̱ ba páshi. Ga̱a̱n hwan

cima ji na shira̱.

Na shira̱ ba zhe̱e̱n ga̱n ha̱nka̱ni na̱m pa̱paga. Buʼa̱ niimi bwa

iye̱ shami na mbo. Na̱ shurugo ga̱n huri giyo. Na ga̱n wuci ina, ga̱n

zware̱ ma̱ni. Ga̱n shani mariga̱ nama zuma. Ga̱n ha̱nka̱ni.

Dura̱ ta̱ma

Kuurin buhiin ma ta̱ma, buha̱n pa̱ri. Butányin tari nata̱ ciba̱ga̱.

Buka̱nrin dura̱, buciba̱gi tari na bwa ta wuna̱ni. Bukinji ce̱nye̱n,

buhincin. Kuuhwi ce̱nye̱n ta̱kinda̱, buduba̱gi gupa̱. Bufuga̱gi ce̱nye̱n,

buzwa̱pa̱gi. Bunaa ma.

Jaa kudura̱ gii ngiso̱n,

bubware̱. Buwyánzhin wyatu.

Aguni be̱ ta̱wyamu ta̱tataga. Ata̱a̱ni

kwasu. Abiwyani dura̱. Ata̱cii cira̱.

Ahin, “Tuhwi ta̱biwyana!”

Immahuri kwane̱ rimi Immahuri be̱ ne̱ na̱ saragu. Be̱

kwane̱ rimi. Ga̱tu ja̱a̱, ga̱tu

funce̱n bun. Ga̱tu shápi sunda

naa rimi. Ga̱tu sháapi Musa na̱

Sule, asa̱n. Ga̱tu sha̱a̱pi

Immahuri ayuwa. Be̱ tu ka̱a̱sa̱gi

yuwa ge̱e̱ ge̱e̱.

Page 7: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

18

Kayi ta gwadawa!

Yanzu ka iya karantawa da rubuta Panganci. Kana karantawa kana

kara fahinta. Kayi ta kokarin rubuta wasu abubuwa da yarenka a

kullum.

Aikin � Yi anfani da abin da ka koya, ka fassara waɗannan maganganu da

gajeren labari da Panganci:

1. Ɗauki kujeran can, ka shigar dashi ɗaki!

2. Za mu je shan zuma daji.

3. Mamana za ta baka kuɗi.

4. Akwai daurin aure yau a garinmu.

5. Na sawo mashi kaya da ke da launin ganye.

6. Amarinha̱ni yace wa matansa, “Zan je farauta.” Ya dauki

kori da baka. Ya ta fi farauta. Da yake farauta, ya ga gada.

Sai ya zwaro kibiya a kori. Ya sa a baka. Da ya ja baka zai

sake, sai bakan ya karye. Sai yayi fushi da baka ya karye.

Amarinha̱ni ya wuce gida. Da ya isa gida, matarsa ta ganshi,

bata ganeshi ba kamar yadda aka saba ganinsa in ya dawo

gida. Matanshi tace mashi, “Ina nama?” Sai yace, “Baka ya

karye lokacin da na so halbin gada.”

Gwajin karatu Ga wasu gajajjarun labaru ya taimaka maka wurin gwajin karatun

Pangu:

Musa mʼba cima

Musa báni Kagara. Bwa mʼba buʼa̱ ka̱. Bwa ma̱ci be̱e̱ binaa

wya̱ri ka̱. Musa bwa ta̱ha̱ni bun makaranta. Bwa mʼba cima na

ma̱sa̱ra̱. Musa bwa ta ipa̱ cima kwa̱ya̱ hwe̱n. Buja̱a̱ iyo̱ na suwyama

na̱ cima na mba̱sa̱ra̱. Kushurugo nje̱, buhuri giyo ina. Aʼa̱yo pa̱ be̱

ma̱ni nama ta̱zura.

7

7. tankan ɗaki

Wasu abubuwa da Panganci ya sha daban da na Hausa:

1. SABBI� WASULA

Hausa na anfani da wasula biyar (5) na baƙaƙe amma Pangu na da

wasula takwas (8). Muna rubuta ƙarin wasula uku (3) ta hanyan yin

anfani da baƙin wasula ta ja masu layi ta kasa:

a̱ e̱ o̱

Idan kana rubuta waɗannan wasula, ka kula da kyau wurin ja masu

layi, idan ba haka ba kalmomin da ka rubuta bazasu bada maʼana ba.

a. Wasali “ a̱ ”

Shi wasali “a̱” yana da yawa a Panganci amma ba ɗaya yake da “a” ba.

Saurara kaji bambanci tsakanin karshen wasulan waɗannan kalmomin:

uta baka

uta̱ cinya

Ƙarin missalai:

buʼa̱ mace ca̱gu gatari

ka̱ ɗaya biga̱wa̱ galma

riga̱ kaɗe bika̱ra̱bi tunkiya

Aiki C

Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. angara 2. gira 3. hauya 4. wake 5. mai

Page 8: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

8

b. Wasali “ e̱ ”

Shi wasali “e̱” bai zama ɗaya da “e” ba. Saurara kaji bambanci

tsakanin karshen wasulan waɗannan kalmomin:

Swe! Ɓoye!

swe̱ shā

Ƙarin missalai:

ce̱pe̱ gari

pe̱shi shiƙa

re̱gwa zabo

Aiki D Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. kunni

2. tsintsiya

3. giya

4. rago

5. ƙeya

c. Wasali “ o̱ ”

Shi wasali “o̱” ba ɗaya yake da “o” ba. Saurara kaji bambanci tsakanin

karshen wasulan waɗannan kalmomin:

iyo awaki

uyo̱ shekara

Ƙarin missalai:

biso̱ko̱to̱ gajeren wando

fo̱gi ɓata

ruso̱bo̱ anta

Aiki E Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. tsuntsu

2. wutsiya ko bindi

17

Missalai:

Bunii jaga ... “Zaka je ...”

�ʼribici ta̱jaga ... “Bani son zuwa ...”

Kaja̱a̱ci pina anii jaga kayan. “Idan basu zo nan ba zasu je

wani wuri.”

Sunayen abubuwa da Panganci wanda ke da dangantaka da farkon

kalman sunan abunda aka rubuta. Kalmar kaɗaita ko jamʼi, ko da yake

ba dole bane a rubuta shi/su ba. A duk lokacin da suka bayyana, sai a

haɗasu da abin da ya biyo, ba za a rubuta su karmar kalmomi daban ba.

Missalai:

Biyoyo na̱nna bisa̱a̱ta̱ci! “Akuyanga bata da hankali!” Mariga̱ mazumaaci. “Mai bai da kyau.”

A lokacin da kalmar “na” ta bayana waɗannan kalmomi zasu biyo shi

a baya: “su”, “ru”, “ma”, “ta̱”, “nʼ ”.

Missalai:

sukuya sunda̱a̱tu nasu nje̱ke̱ “ʼyan cakonmu”

Ruzupi naru da̱bi ruha̱nji. “Aljihun riga ya yage.”

A cikin wasu maganganu akwai abubuwan dake fitowa kafin fiʼili

(wasu alamomi dake nuna gudanar da aiki). Dama waɗannan akan

rubuta su a ware.

“ta” ko “na” (ana anfani da su wajen nuna aiwatar da wani

abun da ya wuce)

ana binsu da waɗannan ƙananan kalmomi:

“nii” ko “hiin” ko “ja̱a̱”

saʼannan a haɗasu wuri guda don ya zama kalma ɗaya.

Missalai:

Butu ta re̱ shami hundara. “Mutum ya ci abinci jiya.”

Bagudu nii jaa ba̱re pina. “Bagudu zai zo nan yau.”

Musa tanii ʼyapaga ʼwe̱e̱. “Musa nata yankan icce.”

Awyatu tahiin ma dura̱. “Mutani suke son gina ɗaki.”

Page 9: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

16

Rubutun wasula biyu masu tsawo da aka bayyana a dukan sassa b. da

c. zai iya faruwa a magana iri ɗaya (idan abin ya zama don anfanin

wanda kake magana da shi).

Missalai:

Ani máa shaapa ʼwaa. “Zasu ɗaukar maka kaya.”

Tuni máa kuusa mba̱sa̱ra̱. “Zamu karya maka masara.”

d. Ci gaba da aiwatar da wani aiki

Akwai wasu maganganu inda aiwatar da wata magana yake ci gaba

don yin wani aiki (jididum). A nan wasali na karshe na kalma, kafin

sautin fiʼili (wasu alamomi dake nuna gudanar da aiki), za a rubutashi

da wasali mai tsawo (wasula biyu). Kwatanta waɗannan maganganu:

Bwa ja̱a̱ ... “Ya je ...”

Bwaa jaga ... “Yana ta zuwa ...”

Ƙarin missalai:

Yakubu be̱e̱ kinda̱. “Yakubu na ta gina.”

Binaa re̱! “Yata ci!”

Yakubu naa cita̱ga̱! “Yakubu yayi ta faɗi!”

Aiki M Bisaga dokokin da aka bayyana a sama, rubuta waɗannan da yarenku:

1. Na hayo tsauni (can da nisa).

2. Sun gano akuya cikin daji (can).

3. Ina maganan ka.

4. Musa ya ɗaukar maka kaya.

5. Suna ɗaukan nama (yanzu).

6. Yayi ta yin aiki! 9. ABUBUWA� DA SUKA HAƊA KALMOMI

A rubutu zamu kasa kalmomi ta hanyan bada fili tsakani – missali,

“bwa ja̱a̱” kalmomi biyu ne. Amma akwai wasu wakilan suna da ba

zasu iya tsayawa da kansu ba sai an hada su da wani kalma don ya

bada maʼana – missali, “ nʼ ”, “bu”, “tu”, “i”, “a”, “ku”, “ki”, “ka”.

9

2. WASULA MASU TSAWO

Wasu wasula sautin su kanyi tsawo fiye da wasu kuma waɗannan dole

a rubuta su daban daga cikin sanannun wasula. Da Hausa wani lokaci

dogayen wasula akan rubuta su kamar haka:

ā ē ī ō ū

Amma da Panganci wasula masu tsawo ana rubuta su tare da wasula

guda biyu:

aa a̱a̱ ee e̱e̱ ii oo o̱o̱ uu

Ka kamanta waɗannan kalmomi:

aba su

abaa baya

ubwa uwar magani (ice)

ubwaa maƙogoro

ga̱ci bazawa

ga̱a̱ci kila

Da zaran kaji wasali mai tsawo ka tabbatar ka rubuta su. A yanayin

karatu ka fito da sauti da wasula da suke da baƙaƙe masu tafiya biyu

biyu.

Kada ka danganta wasula masu tsawo da wasu biyu masu zuwa tare.

Yayin da kowace wasali ta fito da tsarin ta sai mu sa wata kilin baƙi (ʼ) asama tsakanin su.

Missali:

ruʼure̱ ƙishi (ba ruure̱ ba)

Aiki F Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. sa

2. yanzu

3. cilakowa 4. kuka (ice) 5. kaka (mace)

Page 10: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

10

3. WASULA MASU ZUWA “TA HA�CI”

Panganci na da wasu wasula masu fita “ta hanci”. Missali, danganta

karshen sautin waɗannan kalmomi:

buwa boka suwan sauro

A rubutu, ana sa “n” bayan kowane wasali da ta fito ta hanci a cikin

kalma.

Missalai:

hunrun inuwa

uka̱nrin zakara

bunwan gobe

Kuma, idan akwai “m” ko “n” bayan wasali to babu bukatan sa wani

“n”.

Missalai:

Hunrana! Zauna! (ba hunranna ba)

ma̱ni ruwa (ba ma̱nni ba)

Aiki G Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. guiwa

2. wurin wanka

3. ku (da yawa)

4. ganga (babba)

5. yumɓu 6. zakara

4. WASULA MASU TAFIYA TARE

Wani lokaci sautin wasali na tafiya tare daga wasali ɗaya zuwa wata.

Da Hausa akwai wasula da za a iya canzawa zuwa sautin “i” ko “u”

daga karshe (missali “mai” ko “ƙalau”).

15

Aha̱nka̱ni na̱ hunrun. “Sun huta a inuwa.”

Ahá̱nka̱ni na̱ hunrun. “Sun yiwo hutu a inuwa.”

Nʼta nda̱sa̱gi mba̱sa̱ra̱. “2a gasa masara.”

Nʼta ndá̱sa̱gi mba̱sa̱ra̱. “2a gaso masara.”

b. Aiwatar da wasu abubuwa ga wanda kake magana da shi Lokacin da za ayi wani abu ga mai jinka (wato “kai”), shi wasalin

karshen kalmar karshe kafin sautin fiʼili (wasu alamomi dake nuna

gudanar da aiki) yayi tsawo kuma haka za a rubuta shi da na wasali

masu tsawo (wasali biyu) na wasali na farko ( ́ ). Kwatanta waɗannan maganganu:

N’nii ma pasa. “Zan mari kaina.”

N’ni máa pasa! “Zan mareka!”

Ata pa̱ni yuwa. “Sun bada kuɗi.”

Atáa pa̱ni yuwa. “Sun baka kuɗi.”

c. Aiwatar da wani abu ga wani daban Lokacin da za ayi wani abu domin taimaka ma wani daban, ɗaya daga

wasulan fiʼili (wasu alamomi dake nuna gudanar da aiki) sautin sa ya

kan fi tsawo kuma haka za a rubuta shi da (wasula biyu) masu tsawo.

Kwatanta waɗannan maganganu:

Nʼnii kusa mba̱sa̱ra̱. “Ina aikin masara.”

Nʼnii kuusa be̱ mba̱sa̱ra̱. “Zan karya masa masara.”

Anii shapa ‘waa. “Zasu ɗaula kaya.”

Anii shaapa butu ʼwaa. “Zasu ɗaukar masa kaya.”

Wannan kuma ya shafi aiwatar da wani abu da akayi a wani wuri mai

nisa inda mai magana yake.

Missalai:

Nʼnii kúshe̱ mba̱sa̱ra̱. “Zan karyo masara.”

Nʼnii kúushe̱ be̱ mba̱sa̱ra̱. “Zan karyo masa masara.”

Page 11: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

14

7. DARASI� “M” DA “�”

Da Panganci wasu kalmomi duka suna da darussa waɗanda suke

ƙunshe da sautin “m” ko “n” ka ɗai. Ka faɗi waɗannan kalmomi da

yarenku ka kuma saurara wa sautin farko na kowanensu:

kamanni

kunya

kira

Idan sautin “m” ko “n” ya kunshi dukan darasi, ana rubutashi da wata

ʼyar alama gaba da baƙi:

mʼ nʼ

Missalai:

mʼpirwa kamanni

mʼbata gongonaye

nʼkwa̱gi kunya

bi’n’dasu ɗan aya

nʼgana kira

Aiki L Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. barci

2. kuka

3. doya (da yawa)

4. watanni

5. kujeru

8. ƘARI� ALAMOMI� FAHI�TA

a. Aiwatar da wani aiki a wani wuri (mai nisa)

Lokacin aiwatar da wani abu da aka yi ko za a yi a wani wuri daban

inda mai magana yake sai mu rubuta wata alama mai tashi sama ( ́ ) akan wasalin farkon kalma.

Kwatanta waɗannan maganganu:

11

Da Panganci ma akwai wasu wasali da za a iya canza sautin “i” ko “u”

daga karshe (wannan kuma ya shafi sabbin harufa “a̱”). Wannan kuma

a kullum ana rubuta su amatsayin wasali biyu:

ai a̱i ei a̱u

Faɗi wadannan kalmomi da yaren Pangu saʼannan ka saurara daga

karshen sautin waɗannan jerin kalmomi:

Buga! Ɓare!

bugai bako

Bira! Shuka!

birai laya

Ba̱? me?

ba̱u kalgo

Ƙarin missalai:

uswain kwaɗo mai tsalle

maʼa̱i ruwan toka

5. SABBI� BAƘAƘE

Ya kamata ka saba da baƙaƙe biyun Pangu waɗanda suke sanannu da

Turanci:

p v

Missalai:

paga palali vuduu yamutse

putu ƙura vunvun zanzaro

Pangu na da wasu baƙaƙe waɗanda Hausa basu da. A madadin

waɗannan sauti muna anfani da waɗannan haɗaɗɗun baƙaƙe:

zh wy ʼw

Page 12: Yadda Za A Karanta A Kuma Rubuta Panganci · da rubutun Hausa Trial edition - Hausa July 2008 300 copies ... A a A̱ a̱ B b C c D d E e E̱ e̱ F f G g H h I i J j K k L l M m N

12

a. Baƙi “ zh ” Missalai:

zhimbira alura zhe̱nke̱n jaki

Aiki H

Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. waƙa 2. gatan biri (wani ƙaton jan biri) 3. sake (shi / ta)

b. Baƙi “ wy ”

Missalai:

wyama biri buwya̱ri mijina

Aiki I

Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. hanci

2. malami

3. nema ko biɗa

4. ciyawa

5. bashi

6. ƙadangare

7. tsakiya

8. gado

c. Baƙi “ ʼw ” Missalai:

aʼwana kaya uʼwe̱e̱ ice

Shi kilin dake tare da baƙi wata alamace na tsaiko daga maƙogoro na

iska kafin “w”. Ka tabbatar baka manta da sa kilin baƙi kafin “w” in

ba haka ba kalma ba zata tafi daidai ba.

13

Aiki J Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. kaya (mai nauyi)

2. jiki

3. ƙoshiyan icce

4. kudu

5. koɗi

6. BAƘAƘE MASU FITA “TA HA�CI”

Akwai kuma wasu baƙaƙe masu fita “ta hanci”. Muna rubuta su da

“m” ko “n” kafin wani baƙi.

mb nd nj ng

Missalai:

mba̱ rina

mba̱ka̱ rashin nauyi

�daya! Duba!

�da̱sa̱! Gasa!

njuku haɓa

njibi magani

nguntan ɓota

Aiki K

Ka rubuta waɗannan kalmomi da yarenku:

1. ɓarawo

2. doki

3. madubi

4. gemu

5. saye

6. taki (takin kafa)

7. kalmasawa