yadda za’a ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 bitamin …...•jarirai da yara da aka ba wa...

2
Yadda za’a ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 bitamin A. A na amfani da dan karin bitamin A kafsul domin karin gina jiki a cikin Kasashe masu matsalar rashin bitamin A kowanne watanni 4 zuwa watanni 6, yana da mahimmaci a lafiya da karin grima na jariri da yaro; wannan karbabbe ne cikin shirin yaruwar yaro. Ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 kafsul 1 na bitamin A sau 2 a shekara na rage 24% na mace-macen yaro da ke kasa da shekara 5. Dan karin bitamin A na taimakawa wajen tsare la yar jariri da yaro saboda: yana ba da sa’ar rayuwar yaro yana taimakawa wajen lafiyar tsarin jiki yana rage sabobbin cututtuka ko wasu kamar gudawa da kyanda yana tsare idanu, yana taimakawa wajen gani yana kuma hana daji na jini yana inganta karin griman . Shawarwari: Ya kamata a ba wa jarirai ruwan nono kawai su sha daga haihuwa zuwa watanni 6. Ya kamata mata masu ciki da masu shayarwa da kuma yara gaba da watanni 6, su ci abinci da ke gina jiki, me kunshe da yayan itatuwa masu haske da kayan lambu da kuma abubuwan da ake samu daga dabbobin gida kamar su madara da nama da mai . A ba wa jarirai yan watanni 6 zuwa watanni 11 kashi 1 na 100,000 IU na bitamin A. A ba wa yara yan watanni 12 zuwa watanni 59 kashi daya 1 na 200,000 IU na bitamin A sau biyu a shekara.

Upload: others

Post on 27-Jul-2020

1 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Yadda za’a ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 bitamin …...•Jarirai da yara da aka ba wa dan karin bitamin A cikin wata 1 (sati 4) da ya wuce, ba zasu amfana da sake basu

Yadda za’a ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 bitamin A.A na amfani da dan karin bitamin A kafsul domin karin gina jiki a cikin Kasashe masu matsalar rashin bitamin A kowanne watanni 4 zuwa watanni 6, yana da mahimmaci a lafiya da karin grima na jariri da yaro; wannan karbabbe ne cikin shirin yaruwar yaro. Ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 kafsul 1 na bitamin A sau 2 a shekara na rage 24% na mace-macen yaro da ke kasa da shekara 5.

Dan karin bitamin A na taimakawa wajen tsare la� yar jariri da yaro saboda:

• yana ba da sa’ar rayuwar yaro

• yana taimakawa wajen lafiyar tsarin jiki

• yana rage sabobbin cututtuka ko wasu kamar gudawa da kyanda

• yana tsare idanu, yana taimakawa wajen gani yana kuma hanadaji na jini

• yana inganta karin griman .

Shawarwari:

• Ya kamata a ba wa jarirai ruwan nono kawai su sha dagahaihuwa zuwa watanni 6.

• Ya kamata mata masu ciki da masu shayarwa da kuma yara gabada watanni 6, su ci abinci da ke gina jiki, me kunshe da yayanitatuwa masu haske da kayan lambu da kuma abubuwan da akesamu daga dabbobin gida kamar su madara da nama da mai .

• A ba wa jarirai yan watanni 6 zuwa watanni 11 kashi 1 na 100,000IU na bitamin A.

• A ba wa yara yan watanni 12 zuwa watanni 59 kashi daya 1 na200,000 IU na bitamin A sau biyu a shekara.

Page 2: Yadda za’a ba wa yara yan watanni 6 zuwa watanni 59 bitamin …...•Jarirai da yara da aka ba wa dan karin bitamin A cikin wata 1 (sati 4) da ya wuce, ba zasu amfana da sake basu

• Sai dai idan yaro na da cutar da ke hana numfashi, babu wani yanayi ko rashin lafiya da zai hana a ba wa yarodan watanni 6 zuwa watanni 59 DAN KARIN BITAMIN A. Idan yaro ya kasa numfashi, a kai ta/shi asibiti da sauri.

• Jarirai da yara da aka ba wa dan karin bitamin A cikin wata 1 (sati 4) da ya wuce, ba zasu amfana da sake basu wani kashi na bitamin A a wannan watan, saboda haka kada a ba da.

Idan ana neman karin bayani [email protected]

Wurin Ajiya: A ajiye wuri me sanyi kuma bushashe. A rufe bakin kwalba da kyau.

Yadda za’a sha kashin bitamin A:

!

Hana kamuwa da cuta

Domin rage yaduwar cuta daga yaro daya zuwa wani yaro, a tabbatar ana wanke hannu da kyau kafin a ba wa jarirai da yara bitamin A

Yara yan shekara 1 zuwa shekaru 5

Jarirai yan watanni 6 zuwa watanni 11

Yadda ake amfani da shi akai akai

Yadda ake yanka kafsul:

A tsaida kafsul yana kallon sama, sai ayi amfani da almakashi me tsafta a dan yanke bakin kafsul.

A fadawa me taimako ( kamar Uwa) ta rike kan jariri sannan ta hade kumatunsa domin ya bude baki. Ba tare da an taba yaro ba, a matsa kafsul saboda mai na bitamin A 100,000 IU ya shiga bakin jariri, sai a tabbatar ya hadiye kashin gaba daya

• Rarrafe na nuna jariri na kasa dashekara daya

A fadawa me taimako ( kamar Uwa) ta rike kan yaro sannan a fadawa yaro ya bude baki. Ba tare da an taba yaro ba, a matsa kafsul saboda mai na bitamin A 200,000 IU ya shiga bakin yaro, sai a tabbatar ita/shi sun hadiye kashin gaba daya.

• Tafiya na nuna Yaro ya kai shekara 1

Ya dace a ba da kashi na bitamin A kowanne watanni 4 zuwa watanni 6 wa me shekara daya

Sabulu da ruwa me tsafta ko

Sabulun hannu me maganin bakteriya

Watanni 6 zuwa watanni 11

Watanni 12 zuwa watanni 59

Ya dace a ba da kashi kowanne watanni 4 zuwa watanni 6 wa

me shekara 1