f305 jagorar mai amfani - sony

42
F305 Jagorar mai amfani This is the Internet version of the User guide. ' Print only for private use.

Upload: others

Post on 11-Feb-2022

1 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: F305 Jagorar mai amfani - Sony

F305

Jagorar mai amfani

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 2: F305 Jagorar mai amfani - Sony

2

Tayaka murnar sayan Sony Ericsson F305. Don žarin abun cikin waya, je zuwa www.sonyericsson.com/fun. Yi rijista yanzu don samun ajiya akan layi kyauta da tayi na musamman a www.sonyericsson.com/myphone. Don goyan bayan samfur, jeka www.sonyericsson.com/support.

Alamun UmarniMasu biyowa suna bayyana a wannan jagorar mai amfani: > Yi amfani da maþallin kewayawa don gungurawa da zaþi

Latsa tsakiyan maþallin kewayawa

Latsa maþallin kewayawa sama

Latsa maþallin kewayawa žasa

Latsa maþallin kewayawa zuwa hagu

Latsa maþallin kewayawa zuwa dama

Bayanin kula

Tukwici

Gargaði

Ana nuna cewa sabis ko aiki dogaro ne na cibiyar sadarwa ko biyan kuði. Duk menu ko ayyuka maiyuwa baza su samu ba a wayarka. Shawarci afaretanka na cibiyar sadarwa don žarin bayani.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 3: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Shirya wayar

3

Don saka katin SIM da baturi

1 Cire murfin baturin da baturin in an saka. Zamar da katin SIM ðin cikin marižinsa tareda lambobi suna fuskantar žasa.

2 Saka baturin tareda lambar gefen sama da masu haðin suna fuskantar juna. Sake sa murfin baturin.

Kar a turmutsa murfin baturin cikin wurin. Sanya murfin baturin a nitse ta kan wayar ka rufe shi.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 4: F305 Jagorar mai amfani - Sony

4

Katin SIM Katin (Subscriber Identity Module) SIM, wanda ka samo daga afaretanka na cibiyar sadarwa, ya žunshi bayanin kuðin shiga naka. Koyausha kashe wayarka kuma cire cajar da baturin kafin ka saka ko cire katin SIM.

Lambar PIN Maiyuwa ka bužaci PIN (Personal Identification Number) don kunna sabis a wayarka. Ana kawo PIN naka ta afaretanka na cibiyar sadarwa. Kowace lambar PIN tana bayyana kamar *, sai dai in ta fara da lambar gaggawa, misali, 112 ko 911. Zaka iya kiran lambar gaggawa ba tareda shigar da PIN ba.

Memory Stick Micro™Wayarka tana goyan bayan Memory Stick Micro™ (M2™). Katin žwažwalwar ajiya yana daða žarin sararin ma'aji a wayarka, misali, don kiða, sautunan ringi, shirye-shiryen bidiyo da hotuna. Zaka iya raba ajiyayyen bayaninka ta matsar dashi ko yin kwafinsa zuwa wasu na'urorin katin žwažwalwar ajiya masu dacewa.

Zaka iya ajiye lambobi a katin SIM kafin cire shi daga wayarka. Hakanan zaka iya ajiye lambobin a žwažwalwar ajiyar wayar. Duba Lambobi a shafi na 26.

Idan ka shigar da PIN kuskure sau uku a jere, An katange PIN yana bayyana. Don buðe shi, kana bužatar shigar da PUK naka (Personal Unblocking Key).

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 5: F305 Jagorar mai amfani - Sony

5

Don saka Memory Stick Micro™ (M2™)• Buðe murfin kuma saka katin žwažwalwar

ajiya.

Don cire M2™• Buðe murfin kuma latsa gefen katin

žwažwalwar ajiyar don ya saki ka cire shi.

Cajin baturiAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi.

Don cajin baturi

1 Haða cajar zuwa wayar. Latsa wani maþalli don haskaka allon da duba halin cajin.

2 Don cire cajar, karkatar da filogin ka ja shi sama.

Zaka iya amfani da wayar lokacin caji. Zaka iya cajin baturin fiye ko žasa da awa 2,5. Katse caji baya lalata baturin.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 6: F305 Jagorar mai amfani - Sony

6

Don kunna wayar1 Latsa ka riže žasa .2 Shigar da PIN na katin PIN naka, idan

an nema.3 Zaþi Ee don amfani da saitin maye don

kafa saitunan tushe na waya kamar Lkc. & kw. wt., Yaren waya da sauransu.

Jiran aikiBayan ka kunna wayar kuma ka shigar da PIN naka, sunan afaretanka na cibiyar sadarwa yana bayyana akan allon. Wannan ake kira jiran aiki. Yanzu zaka iya yin kira da karþa.

Don kashe wayar• Latsa ka riže žasa .

A Yny. žaura cibiyar sadarwa da watsa rediyo ana kashe su don kare tsangwama ga kayan aiki mai mahimmanci.

Idan kayi kuskure lokacin shigar da PIN ðinka, zaka iya latsa don share lambobi daga allon.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 7: F305 Jagorar mai amfani - Sony

7

Kewayon cibiyar sadarwaMahaðan cibiyar sadarwa suna nuna žarfin cibiyar sadarwar GSM a yankinka. Matsa zuwa wani wuri idan kana fuskantar matsalar kira da kewayon cibiyar sadarwa mara kyau. Babu c-sdrw. yana nufin baka cikin kewayon cibiyar sadarwa.

Halin baturi

= Kyakkyawan kewayon cibiyar sadarwa

= Matsakaicin kewayon cibiyar sadarwa

= An yi cikakken cajin baturin wayar

= Cajin baturin wayar fanko ne

Halin baturiKewayon cibiyar

sadarwa

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 8: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Gumakan allo

8

Waðannan gumakan suna bayyana a kan allon:

Gunki Sifantawa

Kiran da aka rasa

An haða abin sawa akunni

An saita wayar a shiru

Sažon rubutu da aka karþa

Sažon hoto da aka karþa

Sažon email da aka karþa

An kunna shigar da rubutun gaibu

Sažon murya da aka karþa

Kira mai gudana

Rediyon FM na kunne

An kunna žararrawa.

An kunna aikin Bluetooth

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 9: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Siffar waya

9

1 Maþallin wasan zagaye

2 Maþallan zaþi

3 Maþallin kira

4 Mai haði saboda caja, abin sawa a kunni da kebul na USB

5 Maþallin gajerar hanyar wasa

6 Maþallin kewayo, maþallan wasan kwatance

7 Maþallin wasan tsallake

8 Maþallin žarewa, kunnawa/kashewa

9 Maþalli C (sharewa)

10 Maþallin zaþi na tsakiya

11 Maþallin shiru

12 Kamara ta ainihi

13 Marižin maratayi

14 Maþallan žara

15 Maþallin kamara

16 Gurbin katin žwažwalwar ajiya

17 Lasifikokin sitiriyo

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 10: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Kewayawa

10

Ana nuna menu na ainihi azaman gumaka. Wasu žananan menu sun žunshi shafuka.

Don kewaya menu na waya1 Daga jiran aiki zaþi Menu.2 Yi amfani da maþallin kewayawa don motsawa ta cikin menu.

Don gungurawa tsakanin shafuka• Latsa maþallin kewayawa hagu ko dama.

Don komawa baya taku ðaya a menu.• Zaþi Baya.

Don komawa jiran aiki• Latsa .

Don saita wayar zuwa shiru• Latsa ka riže žasa .

Don kiran sabis na sažon muryarka• Latsa ka riže žasa .

Don žare aiki• Latsa .

Maþallin zaþi na tsakiya

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 11: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Siffar menu

11

PlayNow™*

Intanit*Zauren gidan yana, Shigarda adireshi, Alamomin shafi, Tarihi, Ajeyy. shafi, Saitunan Intanit

NishaðiWasanni, TrackID™, Mai knn. bidy., Yi rikodin sauti

Kamara

Sažo

Rubuta sabuwa, Akw. sž. m. sh., Email, Tsararru. sažnn., Akw. sž. m. fita, Aikakkun sžnn., Kira sžn. mury., Samfura, Saituna

Mai jrdr. waža

Mai sarrafa fayil**Kiða, Kundin kamara, Hotuna, Bidiyo, Wasu

Lmbn. sadarwa Sbwr. lmb. sdrw.

Rediyo

Kira**

Duk An buga An rasa An amsa

OganezaŽararrawa, Aikace-aikace, Kalanda, Ðawainiya, Aiki tare*, M. ždyr. lokc., Agog. awn. gud., Kalkaleta

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 12: F305 Jagorar mai amfani - Sony

12

Saituna**

Gaba ðayaBayanan martabaLkc. & kw. wt.Yaren wayaGajerun hanyoyiYanayin žauraTsaroHalin wayaSake saita duk

Sauti & faðakrw.Žarar ringiSautin ringiYanayin shiruFaðakarwar jijjigaFaðakarwar sažoSautin maþalli

NuniFuskr. bngn. wayaJigogiAllon farawaMai þoye alloHaske

KiraBuga kiran sauriKarkatar da kiraSarrafa kiraLokaci & farashi*Nuna/þoye lambaAbin sawa akunniBuðe domin amsaRufe don žare kira

HaðiBluetoothUSBAiki tare*Cbyr. sdrw. wyr. h.Saitunan Intanit

* Wasu menu sun dogara ga afareta-, cibiyar sadarwa- da biyan kuði.** Zaka iya amfani da maþallin kewayawa don gungurawa tsakanin shafi

a žaramin menu. Saboda žarin bayani, duba Kewayawa a shafi na 10.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 13: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Wasanni

13

Maþallan wasa

Don kunna wasanni• Daga jiran aiki latsa kuma zaþi wasa.

Wasannin motsiBayan daidaitattun wasannin Java™, wayarka kuma tana saukar da wasannin motsi na Java dayawa. Zaka iya sarrafa wasan ta yin lilo da wayarka ko riže maimakon latsa faifan maþallin. Wayar tana ganewa kuma tana yin raddi ga motsinka ta cikin kamarar, don haka kar a taþa kare kamarar yayin wasannin motsi.

Žarin wasanniZaka iya gwadawa, siyo ka sauke žarin wasanni ta amfani da Intanit a Menu > Nishaði > Wasanni > Sony Ericsson.

Maþallin gajerar hanyar wasan sadaukar da kai

Maþallan wasan zagaye da tsallake

Maþallan wasan kwatancen dama, hagu, žasa, sama da maþallin zaþi na tsakiya

Tabbatar ka sanya maðaurin hannu don hana wayar žwacewa yayin wasannin motsi. Tana iya raunata mutane na kusa ko haifar da ta'adi ga wasu abubuwa.

Wannan aikin dogarone na afareto-, cibiyar sadarwa- da biyan kuði. Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Intanit a shafi na 30.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 14: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Murafan Style-up™

14

Maiyuwa wasu kwalaye su žunshi žarin murafan Style-up™.

Don canja murfin gaban

1 Saka farcen babban ðan yatsanka cikin tsagar ka ðaga murfin daga wayar.

2 Daidata sabon murfin tare da saman wayar.3 Þalla murfin cikin wurin ta turawa žasa.

Don canja murfin baturin

1 Cire murfin baturin.2 Daidata sabon murfin baturin tare da saman wayar.3 Þalla sabon murfin baturin cikin wurin.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 15: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Mai kunna kiða

15

Nau'in fayiloli masu goyan baya sune: MP3, MP4, 3GP, AAC, AMR, MIDI, IMY, EMY da WAV (16 kHz iyakar žimar samfuri).

Don kunna žiða1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jrdr. waža > Zabuka > kiða

na > Wažoži.2 Gungura zuwatake kuma zaþi Kunna.

Don tsaida kunna kiða• Latsa tsakiyar maþallin kewayawa.

Canja wurin kiðaZaka iya canja wurin kiða daga kwamfutaka zuwa žwažwalwar ajiyar waya ko Memory Stick Micro™ (M2™). Akwai hanyoyi biyu don haða wayar zuwa kwamfuta: • ta amfani da kebul na USB• tare da haðin fasaha mara waya ta Bluetooth Zaka iya jawowa da sakin fayiloli tsakanin wayarka ko katin žwažwalwar ajiya da kuma kwamfuta a Microsoft® Windows Explorer.

Don haða wayarka zuwa kwamfutar ta amfani da kebul na USB1 Tabbatar ka kunna wayarka.2 Haða kebul na USB zuwa wayarka da kwamfutar.3 Waya: Zaþi Ðimbin ajiya.4 Kwamfuta: Jira a saka masu tužawa ta atomatik.

Ana bužatar ðayan waðannan ayyukan:• Microsoft® Windows® 2000• Microsoft Windows XP (Pro or Home)• Microsoft Windows Vista™ (Duk sigogi).

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 16: F305 Jagorar mai amfani - Sony

16

Don canja wurin fayiloli a yanayin Ðinbin ajiya1 Haða kebul na USB zuwa wayar da kwamfutar.2 Waya: Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> USB > Ðimbin ajiya.3 Kwamfuta: Jira har sai žwažwalwar ajiyar wayar da katin

žwažwalwar ajiyar sun bayyana azaman diski na waje a Microsoft Windows Explorer.

4 Kwamfuta: Akan tebur na kwamfuta, kaða gunkin My Computer sau biyu.

5 Kwamfuta: A My Computer window, kaða gunkin dake wakiltar wayarka žaržashin Na'urori tare da ajiya mai ciruwa don duba žwažwalwar ajiyar wayar da manyan fayilolin memory stick.

6 Kwafi fayil ka liža, ko jawo ka sake shi, cikin babban fayil a kwamfutarka, a žwažwalwar ajiyar wayarka ko akan katin žwažwalwar ajiya naka.

Žwažwalwar ajiyar waya Katin žwažwalwar ajiya

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 17: F305 Jagorar mai amfani - Sony

17

Lissafin wažaZaka iya žiržirar lissafin waža don tsara fayilolin mai jarida ajiyayyu a mai sarrafa fayil.

Don žiržirar lissafin waža1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jrdr. waža > Zabuka > kiða

na > Lssfn. wž. nawa > Sbn. lssf. wž. > Daða. 2 Shigar da suna kuma zaþi Ok.3 Gungura zuwa waža kuma zaþi Ok.

Kada ka cire kebul na USB daga wayar ko kwamfutar yayin canja wuri, saboda wannan zai iya lalata Memory Stick da žwažwalwar ajiyar wayar.

Ba zaka iya duba fayilolin da aka juya ba a wayar ka ba har sai in ka cire kebul na USB daga wayar. Saboda amintaccen cire haði na kebul na USB a yanayin canja wurin Fayil, kaða dama kan gunkin diski mai ciruwa a Windows Explorer kuma zaþi Fita.

Akwai žarin bayani game da canja wurin fayiloli zuwa wayarka a www.sonyericsson.com/support.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 18: F305 Jagorar mai amfani - Sony

18

PlayNow™ Tare da PlayNow™ zaka iya yin samfotin kiða, siya da saukewa ta amfani da Intanit. Zaka iya nemo PlayNow™ a Menu > PlayNow™.

TrackID™TrackID™ sabis ne mai shaida na kiða kyauta. Zaka iya bincika taken wažoži, ÿan wasa da sunayen kundi.

Don bincika bayanin waža• Lokacin da ka ji waža ta lasifika daga jiran aiki zaþi Menu

> Nishaði > TrackID™ > Fara.• Lokacin da rediyo ke kunne zaþi Zabuka > TrackID™.

Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Intanit a shafi na 30.

Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Intanit a shafi na 30.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 19: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Rediyo

19

Wayarka tana da rediyo da abin sawa a kunni dake aiki azaman eriya.

Don sauraron rediyon1 Haða abin sawa a kunni zuwa wayar.2 Daga jiran aiki zaþi Menu > Rediyo.

Don sarrafa rediyon• Latsa ko don bincika tashoshin rediyon FM.

Don ajiye tashar rediyon FM1 Zaþi Zabuka > Ajiye.2 Latsa ka riže žasa – . Ana ajiye tashar rediyon FM

a Zabuka > Tashoshi.

Don sauraron ajiyayyar tashar rediyon FM• Lokacin da rediyon FM ke kunne, latsa – .

Don fita rediyon FM1 Zaþi Baya ko latsa .2 Rage girman rediyo? yana bayyana. Zaþi A'a.

Don kashe rediyon FM lokacin da aka rage girmanta1 Zaþi Menu > Rediyo.2 Zaþi Baya ko latsa .3 Rage girman rediyo? yana bayyana. Zaþi A'a.

Don duba zaþuþþukan rediyon FM • Lokacin da rediyon FM ke kunne, zaþi Zabuka.

Kada kayi amfani da wayarka azaman rediyo a wuraren da aka haramta.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 20: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Hoto

20

Kamara da rikodi na bidiyoZaka iya ðaukan hoto da rikodin shirye-shiryen bidiyo don dubawa, ajiye ko aika. Zaka iya nemo ajiyayyun hotunanka da shirye-shiryen bidiyo a Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin kamara.

Don ðaukar hoto1 Daga jiran aiki latsa don kunna kamarar.2 Latsa ko don gungurawa zuwa .3 Latsa don ðaukar hoto.4 Ana ajiye hoton ta atomatik.

Kada ayi rikodi da žažžarfar cibiyar haske a bango. Yi amfani da lokacin saiti ko goyan baya kamar taži don hana hoto mara kyau.

1 Ðauki hotuna/yi rikodin shirye-shiryen bidiyo

2 Zužowa nesa ko kusa

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 21: F305 Jagorar mai amfani - Sony

21

Don karþar shirin bidiyo1 Daga jiran aiki latsa don kunna kamarar.2 Latsa ko don gungurawa zuwa .3 Latsa žasa gaba ðaya don fara rikodi.

Don tsaida rikodi• Latsa . Ana ajiye shirin bidiyon ta atomatik.

Don zuža kusa ko nesa• Latsa maþallan žara sama ko žasa.

Canja wurin hotunaZaka iya amfani da fasaha mara waya ta Bluetooth™ da kebul na USB don canja wurin hotuna da shirye-shiryen bidiyo tsakanin kwamfutarka da waya. Duba Fasaha mara waya ta Bluetooth™ a shafi na 29 da Don canja wurin fayiloli a yanayin Ðinbin ajiya shafi na 16 saboda žarin bayani.

Lokacin da ka ðauki hoto, ana samun zuža a yanayin VGA kawai.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 22: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Kira

22

Dolene ka kunna wayar da kasancewa tsakanin kewayon cibiyar sadarwa.

Don yin kira1 Daga jiran aiki shigar da lambar yankin, in an zartar, da lambar

wayar.2 Latsa .

Don žare kira• Latsa .

Don amsa kira• Latsa .

Don žin karþar kira• Latsa .

Don canja žarar lasifikar kunni yayin kira• Latsa maþallin žara sama ko žasa.

Don kunna lasifika yayin kira• Zaþi Kun. Sp.

Don duba kiran da aka rasa daga jiran aiki• Lokacin da Kiran da aka rasa: aka nuna shi, zaþi Duba.

Zaka iya kiran lambobi daga lambobinka da lissafin kira. Duba Lambobi a shafi na 26 da Lissafin kira a shafi na 23.

Kar ka riže wayar a kunnenka lokacin amfani da lasifikar. Wannan zai iya lalata jinka.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 23: F305 Jagorar mai amfani - Sony

23

Don yin kiran žasashen waje1 Daga jiran aiki latsa ka riže žasa harsai alamar + ta

bayyana.2 Shigar da lambar žasa, lambar yanki (ba tare da sifilin farko

ba) da lambar waya.3 Latsa .

Lissafin kiraZaka iya duba bayani game da kiran kwanannan.

Don kiran lamba daga lissafin kira1 Daga jiran aiki latsa .2 Gungura zuwa suna ko lamba kuma latsa .

Don share lamba daga lissafin kiran1 Daga jiran aiki latsa .2 Gungura zuwa suna ko lamba kuma zaþi Zabuka > Share.

Kiran gaggawaWayarka tana goyan bayan lambobin gaggawa na žasashen waje, misali, 112 da 911. Waðannan lambobin akasari ana amfani dasu don yin kiran gaggawa a kowace žasa, da ko ba tareda sanya katin SIM ba, in cibiyar sadarwar GSM tana cikin kewayo.

Don yin kiran gaggawa• Daga jiran aiki shigar da lambar gaggawa ta žasar waje, misali,

112 kuma latsa .

Duk da haka za'a iya yin kira zuwa lambar gaggawa ta duniya 112, koda lokacin da faifain maþalli ke kulle.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 24: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Sažo

24

Sažonnin rubutu (SMS)Dolene ka sami lambar wurin sabis, wacce ake kawota ta mai baka sabis da ajiyeta a katin SIM. Mai yiwuwa saika ka shigar da lambar da kanka.

Don rubutawa da aika sažon rubutu1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Rubuta sabuwa

> Sažon rubutu.2 Rubuta sažon kuma zaþi Ci gaba.3 Zaþi wani zaþi.4 Zaþi Ok > Aika.

Don duba sažon rubutu da aka karþa1 Lokacin da Sabon sažo daga: ya bayyana, zaþi Duba.2 Zaþi sažon rubutu wanda ba'a karanta ba.

Don duba sažonnin da aka ajiye cikin akwatin sažo mai shiga• Zaþi Menu > Sažo > Akw. sž. m. sh.

Don samun halin isarwa na sažon da aka aika1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Saituna > Sažon rubutu

> Rahoton isarwa.2 Zaþi Kunnawa. Ana sanar dakai lokacin da aka isar da sažon

cikin nasara.

Duba Shigar da rubutu a shafi na 32.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 25: F305 Jagorar mai amfani - Sony

25

Sakonin hoton (MMS)Sažonnin hoto zasu iya žunsar rubutu, hotuna, rikodin sauti, shirye-shiryen bidiyo da haðe-haðe.

Don žiržira da aika sažon hoto1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Rubuta sabuwa

> Sažon hoto.2 Shigar da rubutu. Don žara abubuwa zuwa sažo, latsa ,

gungura kuma zaþi abu.3 Zaþi Ci gaba.4 Zaþi wani zaþi.5 Zaþi Ok > Aika.

Dolene ka saita bayanin martaba na MMS da adireshin uwar garken sažonka. Idan babu bayanin martaba na MMS ko bayanin uwar garken sažo, zaka iya karþar duk saituna daga afaretan cibiyar sadarwarka ta atomatik a www.sonyericsson.com/support.

Dolene aikawa da karþar waya ya zama suna biyan kuði mai goyan bayan sažon hoto.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 26: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Lambobi

26

Zaka iya ajiye lambobi a žwažwalwar ajiyar waya ko kan katin SIM. Zaka iya kwafe lambobi daga žwažwalwar ajiyar wayar zuwa katin SIM ko daga katin SIM zuwa žwažwalwar ajiyar wayar.

Tsoffin lambobiZaka iya zaþar wanne bayanin lamba aka nuna azaman tsoho. In Lmbn. sdrw. wy. aka zaþa azaman tsoffi, lambobinka suna nuna duk bayanin da aka ajiye a wayar. In ka zaþi Lmb. sdrw. SIM azaman tsoffi, lambobinka suna nuna sunaye da lambobi ajiyayyu a katin SIM.

Don zaþar tsaffin lambobi1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Zabuka

> Babba > Tsffn. lmbn. sdrw.2 Zaþi wani zaþi.

Idan ka zaþi Waya & SIM azaman Tsffn. lmbn. sdrw., ana tambayar don zaþa tsakanin Waya ko Katin SIM lokacin žara sabuwar lamba.

Duba Shigar da rubutu a shafi na 32.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 27: F305 Jagorar mai amfani - Sony

27

Lambobin wayaDon žara lambar waya1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa

> Sbwr. lmb. sdrw. > Daða.2 Gungura zuwa Sunan žarshe: kuma zaþi Daða.3 Shigar da sunan kuma zaþi Ok.4 Gungura zuwa Sunan farko: kuma zaþi Daða.5 Shigar da sunan kuma zaþi Ok.6 Gungura zuwa Sabuwar lamba: kuma zaþi Daða.7 Shigar da lambar kuma zaþi Ok.8 Zaþi zaþin lamba.9 Gungura tsakanin shafuka kuma zaþi filaye don žara bayani.10Zaþi Ajiye.

Don kiran lamba1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa ko shigar da ÿan haruffan farko na lambar.3 Latsa .

Don shirya lamba1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa. 2 Zaþi lamba.3 Zaþi Zabuka > Shry. lmb. sdrw.4 Shirya bayanin kuma zaþi Ajiye.

Shigar da alamar + da lambar žasa tare da duk lambobin littafin waya. Sa'ilinnan zaka iya amfani dasu a žasashen waje ko a gida. Duba Don yin kiran žasashen waje a shafi na 23.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 28: F305 Jagorar mai amfani - Sony

28

Don share lamba1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa. 2 Gungura zuwa lamba.3 Zaþi Zabuka > Share.

Don yin kwafi na lambobi zuwa katin SIM1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa lamba.3 Zaþi Zabuka > Žari > Kwafi zuwa SiM.

Žwažwalwar ajiyar lambobiAdadin shigarwa da zaka iya ajiyewa a Lmbn. sadarwa ya dogara da damar katin SIM.

Don bincika halin žwažwalwar ajiyar lambobi• Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Zabuka

> Halin žwžlr. ajiya.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 29: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Žarin ayyuka

29

Fasaha mara waya ta Bluetooth™ Fasaha mara waya ta Bluetooth™ tana bada damar haði zuwa wasu na'urorin Bluetooth. Misali, zaka iya:• Haðawa zuwa na'urar abin sawa akunni.• Haðawa zuwa na'urori da yawa lokaci guda.• Musanya abubuwa.

Don kunna aikin Bluetooth • Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Kunna.

Don ware na'ura tareda wayarka1 Don bincika samammun na'urori, daga jiran aiki zaþi Menu

> Saituna > shafin Haði > Bluetooth > Na'urori nawa > Sabuwar na'ura.

2 Zaþi na'ura daga lissafin. Shigar da lambar wucewa, in an bužata.

Don ware wayarka tareda abin sawa akunni na Bluetooth1 Don bincika samammun na'urori, daga jiran aiki zaþi Menu

> Saituna > shafin Haði > Bluetooth > Na'urori nawa > Sabuwar na'ura.

2 Zaþi na'urar abin sawa akunni. Shigar da lambar wucewa, in an bužata.

Don sadarwar Bluetooth, muna yaba iyakar kewayo na mita 10 (taku 33) ba tare da daskararrun abubuwa a tsakani ba.

Tabbatar cewa na'urar da kake son ware wayarka da ita tana da aikin Bluetooth a kunne kuma an saita Ganuwa Bluetooth zuwa Nuna waya.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 30: F305 Jagorar mai amfani - Sony

30

Don karþar abu1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Kunna.2 Lokacin da ka karþi abu, bi umarnin daya bayyana.

Don aika abu ta amfani da Bluetooth1 Daga jiran aiki zaþi, misali, Menu > Mai sarrafa fayil

> Kundin kamara.2 Zabuka > Aika > Bluetooth.

IntanitKana bužatar madaidaitan saitunan Intanit a wayarka. Idan babu saitunan a wayarka, zaka iya:• Samo su a sažon rubutu daga afaretan cibiyar sadarwa.• A kwamfuta, jeka www.sonyericsson.com/support kuma nemi

sažon rubutu tareda saituna.

Don zaþar bayanin martabar Intanit1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Intanit > Saitunan Intanit

> Lissafi. 2 Zaþi lissafi.

Don fara lilo1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Intanit.2 Zaþi wani zaþi.

Don tsaida lilo• Lokacin da kake yin lilo, latsa ka riže žasa .

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 31: F305 Jagorar mai amfani - Sony

31

Jigogi da sautuna ringiZaka iya canja kamannin allonka ta zaþar jigogi. Kuma zaka iya zaþar sautunan ringi.

Don zaþar jigo• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > shafin Nuni > Jigogi

kuma zaþi jigo.

Don zaþar sautin ringi• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > shafin Sauti &

faðakrw. > Sautin ringi kuma zaþi sautin rinigi.

Lokc.da kwn.wataDon saita lokaci da kwanan wata1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Lkc. & kw. wt. > Lokaci.2 Shigar da kwanan watan kuma zaþi Ok.3 Shigar da lokacin kuma zaþi Ok.

YareDon canja yaren wayar• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > shafin Gaba ðaya

> Yaren waya kuma zaþi yare.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 32: F305 Jagorar mai amfani - Sony

32

Mai sarrafa fayilZaka iya mu'amala da ajiyayyun fayiloli a žawažwalwar ajiyar wayar ko a katin žwažwalwar ajiya. Zaka iya žiržirar manyan fayiloli mataimaka don matsar da fayiloli garesu.

Don matsar da fayil a mai sarrafa fayil1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil.2 Gungura zuwa fayil kuma zaþiZabuka > Mtr. zw. bbn. fyl.3 Buðe babban fayil kuma zaþi Liža.

Shigar da rubutuAkwai hanyoyi guda biyu da zaka iya amfani dasu don shigar da rubutu: na taþi da yawa ko shigar da rubutun gaibu.

Don shigar da rubutu ta amfani da shigar da rubutun gaibu1 Misali, don rubuta kalmar “Jane”, latsa , , , .2 A yanzu kana da zuþuþþuka dayawa: • In kalmar da aka nuna itace kalmar da kake so, latsa don

karþa da žara sarari. Don karþar kalma ba tareda žara sarari ba, latsa .

• Idan kalmar da aka nuna ba itace wacce kake nema ba, latsa ko akai-akai don duba maimokon kalmomi.

• Don shigar da aya da wažafi, latsa kuma sannan ko akai-akai.

Ta amfani da shigar da rubutun gaibu zaka latsa kowane maþalli sau ðaya kawai. Ci gaba da rubuta kalma ko da ta bayyana kuskure. Wayar tana amfani da žamus don gane kalmar lokacin da aka shigar da duk haruffa.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 33: F305 Jagorar mai amfani - Sony

33

Don shigar da rubutu ta amfani da taþi dayawa• Latsa – harsai harafin da kake so ya bayyana.• Latsa don žara sarari.• Latsa don shigar da aya da wažafi.• Latsa don matsawa tsakanin manya da žananan haruffa.• Latsa ka riže žasa – don shigar da lambobi.

Don canja hanyoyin shigar da rubutu• Lokacin da ka rubuta sažon, latsa ka riže žasa .

Don share haruffa• Latsa .

Don canja yaren rubutu• Lokacin da ka rubuta sažon, latsa ka riže žasa .

Sažon muryaMasu kira zasu iya barin sažon murya lokacin da baza ka iya amsawa ba. Zaka iya samun lambar sažon murya naka daga afaretan cibiyar sadarwarka.

Don shigar da lambar sažon murya naka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Saituna > Lambar sžn.

mury.2 Gungura zuwa lambar sažon murya kuma zaþi Ok.3 Shigar da lambar sažon muryar kuma zaþi Ok.

Don kiran sabis na sažon muryarka• Daga jiran aiki latsa ka riže žasa .

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 34: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Makullai

34

Kulle katin SIMAna bada PIN da PUK naka ta afaretanka na cibiyar sadarwa.

Don cire katange katin SIM naka1 Lokacin da An katange PIN aka nuna shi, zaþi Buðe.2 Shigar da PUK naka kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.4 Sake shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.

Don kunna makullin katin SIM1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar SIM > Kariya.2 Shigar da PIN naka kuma zaþi Ok.3 Zaþi Kunnawa.

Don shirya PIN naka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar SIM > Canja PIN.2 Shigar da PIN naka kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.4 Sake shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.

Idan sažon PIN mara kyau Ragowar gwadi ya bayyana lokacin da ka shirya PIN naka, ka shigar da PIN ko PIN2 kuskure.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 35: F305 Jagorar mai amfani - Sony

35

Kulle wayaZaka iya tsaida amfani mara izini na wayarka. Canja lambar kulle waya (0000 ta tsohuwa) zuwa kowacce lamba huðu.

Don kunna makullin wayar1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > shafin Gaba ðaya

> Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Duba alama.2 Shigar da lambar kulle waya kuma zaþi Ok.3 Zaþi Kunnawa.

Don shirya lambar kulle wayarka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Canja lamba.2 Shigar da lambar ta yanzu kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabuwar lambar kuma zaþi Ok.4 Sake-shigar da sabuwar lambar kuma zaþi Ok.

Don buðe wayar1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Duba alama.2 Shigar da lambar kulle waya taka kuma zaþi Ok.3 Zaþi A kashe.

Idan ka manta sabuwar lambar, dolene ka kai wayarka wajen wakilin Sony Ericsson na gida.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 36: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Shirya matsala

36

Wasu matsaloli suna bužatar ka kira mai sa aikin cibiyar sadarwa naka. Don wasu žarin goyan baya jeka www.sonyericsson.com/support.

Sake saiti zuwa na ainihiIdan kana fuskantar tsaloli tare da wayarka, kamar matsalar rawar allo, daskarewar allo ko matsalar kewayawa, kana iya sake fara wayar. Idan ka zaþi Sake saita duk, za'a share duk bayanan mai amfani kamar lambobi, sažonni, hotuna da sautuna.

Don sake saita duk saituna• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Sake saita duk > Ci gaba > Ci gaba.

Sažonni kuskureAn katange PINKa shigar da lambar PIN naka kuskure sau uku a jere. Yanzu an kulle SIM naka. Buðe SIM naka tareda lambar PUK taka, wacce aka bayar tareda lambar PIN taka daga afaretan cibiyar sadarwa.

Don buðe katin SIM1 Shigar da lambar PUK taka kuma zaþi Ok.2 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.3 Sake shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.

Saka SIMBabu katin SIM a wayarka ko ka shigar dashi ba daidai ba. Gwada ðaya ko fiye na masu biyowa:• Cire katin SIM ðin kuma saka shi daidai.• Tsaftace masu haði a katin SIM da wayar tareda burushi mai

taushi, kyalle ko auduga.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 37: F305 Jagorar mai amfani - Sony

37

• Bincika in katin SIM ðin ya lalace.• Tuntuþi afaretanka na cibiyar sadarwa don samun sabon

katin SIM.

Bazan iya kunna wayar ba.Gwada yin cajin wayar harsai ta gama caji. Haða cajar (tabbatar gunkin wutar kan cajar yana fuskantar sama) kuma yi cajin wayar zuwa awa 2,5. Gunkin baturi na kan allon maiyuwa bazai bayyana ba harsai wayar tayi caji tsawon minti 30.

Bana iya amfani da Intanit ko MMSTabbatar cewa kana da biyan kuði mai goyan bayan watsa bayanai, hakanan da saitunan daidai a wayarka.

Bana iya aika sažonni rubutu (SMS)Tabbatar kana da lambar cibiyar sabis mai aiki a wayaka.

Wasu na'urori baza su iya gano wayar ta amfani da fasaha mara waya ta Bluetooth baBaka kunna aikin Bluetooth ba. Tabbatar cewa an saita ganuwa zuwa Nuna waya. Duba Don kunna aikin Bluetooth a shafi na 29.

Wayar tana kashe kantaIdan wayarka tana kashe kanta lokacin cikin abin hawa, wani abu acikin aljihunka ko jaka ta kunna maþallin kunnawa/kashewa. Kana bužatar kunna kulle maþalli na atomatik.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 38: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Declaration of conformity for F305

38

We, Sony Ericsson Mobile Communications AB of Nya VattentornetSE-221 88 Lund, Swedendeclare under our sole responsibility that our productSony Ericsson type AAC-1052161-BV and in combination with our accessories, to which this declaration relates is in conformity with the appropriate standards EN 301 511: V9.0.2, EN 300 328: V1.7.1, EN 301 489-7: V1.3.1, EN 301 489-17: V1.2.1 and EN 60 950-1: 2006, following the provisions of, Radio Equipment and Telecommunication Terminal Equipment Directive 1999/5/EC.

Mun cika sharuððan bayanin R&TTE Directive (1999/5/EC).

FCC StatementThis device complies with Part 15 of the FCC rules. Operation is subject to the following conditions: (1) This device may not cause harmful interference, and (2) This device must accept any interference received, including interference that may cause undesired operation.Any change or modification not expressly approved by Sony Ericsson may void the user's authority to operate the equipment.This equipment has been tested and found to comply with the limits for a Class B digital device, pursuant to Part 15 of the FCC Rules. These limits are designed to provide reasonable protection against harmful interference in a residential installation.

Lund, May 2008

Shoji Nemoto, Head of Product Business Unit GSM/UMTS

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 39: F305 Jagorar mai amfani - Sony

39

This equipment generates, uses and can radiate radio frequency energy and, if not installed and used in accordance with the instructions, may cause harmful interference to radio communications. However, there is no guarantee that interference will not occur in a particular installation.If this equipment does cause harmful interference to radio or television reception, which can be determined by turning the equipment off and on, the user is encouraged to try to correct the interference by one or more of the following measures:- Reorient or relocate the receiving antenna.- Increase the separation between the equipment and receiver.- Connect the equipment into an outlet on a circuit different from that to which the receiver is connected.- Consult the dealer or an experienced radio/TV technician for help.

Industry Canada StatementThis device complies with RSS-210 of Industry Canada. Operation is subject to the following two conditions: (1) this device may not cause interference, and (2) this device must accept any interference, including interference that may cause undesired operation of the device.This Class B digital apparatus complies with Canadian ICES-003.Cet appareil numérique de la classe B est conforme à la norme NMB-003 du Canada.

Sony Ericsson F305GSM 850/900/1800/1900An buga wannan jagorar mai amfanin ta Sony Ericsson Mobile Communications AB ko kamfaninsa na tarayya, ba tareda wani garanti ba. Cigaba da canje-canje ga wannan jagorar mai amfanin wanda kusakuran rubutu ya haifar, rashin dacewar bayanin yanzu, ko cigaba zuwa tsare-tsare da/ko kayan aiki, Sony Ericsson Mobile Communications AB na iya gabatar dashi a kowane lokaci ba tareda sanarwa ba. Irin waðannan canje-canjen zasu, koyaya, kasance cikin wannan sabon jagorar mai amfanin.An adana duk hažžoži.© Sony Ericsson Mobile Communications AB, 2008Kula: Wasu sabis a wannan jagorar mai amfanin basu da goyan bayan duk cibiyoyin sadarwa. Hakanan ana aiwatar da wannan zuwa GSM Lambar Gaggawa ta Žasashen waje 112. Tuntuþi afaretanka na cibiyar sadarwa ko mai bada sabis in kana cikin shakka ko zaka iya amfani da takamaiman sabis ko a'a.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 40: F305 Jagorar mai amfani - Sony

40

Karanta Mahimmin bayani kafin kayi amfani da wayarka ta hannu. Duk zanuka don zanene kawai kuma maiyuwa baza su dace da ainihin wayar ba. Wayarka ta hannu tana da damar saukewa, ajiyewa da tura žarin abun ciki, misali sautunan ringi. Ana iya žuntata ko haramta amfanin irin wannan abun cikin ta hažžin þangare na uku, gami da amma ba'a iyakance ga žuntatawa žaržashin zartattun dokokin hažžin mallaka ba. Kaine, kuma ba Sony Ericsson ba, ke da alhakin žarin abun ciki wanda ka sauke zuwa ko ka tura daga wayarka ta hannu. Kafin amfaninka ga kowane žarin abun ciki, tabbatar cewa amfanin da kayi nufi yana da lasisi mai kyau ko in ba haka ba yana da izini. Sony Ericsson baya bada garantin daidai, mutunci ko ingancin kowane žarin abun ciki ko kowane abun ciki na þangare na uku. Babu wani hali da zai sa Sony Ericsson ya zama abin dogaro a kowace hanya don rashin iya amfaninka na žarin abun ciki ko abun ciki na wani þangare na uku.Sony, M2 da Memory Stick Micro alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwanci masu rijista na Sony Corporation. Ericsson alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci mai rijista ta Telefonaktiebolaget LM Ericsson. Ana amafani da fasahar Rubutun Gaibu žaržashin lasisi daga Zi Corporation. Bluetooth alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci mai rijista ta Bluetooth SIG Inc. kuma kowane irin amfanin wannan alamar ta Sony Ericsson yana žaržashin lasisi. Ruwan tambarin shaida, Style-Up, PlayNow da TrackID alamun kasuwancine ko alamun kasuwanci mai rijista na Sony Ericsson Mobile Communications AB. Kiðan TrackID™ mallakane na Gracenote Mobile MusicID™. Microsoft, Windows da Vista alamun kasuwancine ko alamun kasuwanci mai rijista na Microsoft Corporation a Amurka da/ko wasu žasashe. Wannan samfurin ana kiyaye shi ta tabbatacciyar hikimar hažžožin mallakar Microsoft. An hana amfani ko rarraba wannan fasahar žetaren wannan samfurin batare da lasisi daga Microsoft ba. Java™ da duk kafaffun alamun kasuwanci na Java da tambura alamun kasuwancine ko alamun kasuwanci mai rijista na Sun Microsystems, Inc. a Amurka da wasu žasashe. Žara yarjejeniyar lasisin mai amfani don Sun™ Java™ J2ME™.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 41: F305 Jagorar mai amfani - Sony

41

Dokokin fitarwa: Wannan samfurin, gami da kowace software ko bayanan fasaha dake ciki ko yake rakiyar samfur, yana iya zama batun dokokin ikon fitarwa na Amurka, gami da Aikin Hukumar Fitarwar Amurka da dokokinta masu dangantaka da tsarin takunkumin tattalin arzižin Amurka wanda ke žaržashin Ofishin ma'aikatar baitul mali na Ikon Kadarorin Waje na Amurka, kuma bugu da žari yana iya zama butun dokokin fitarwa ko shigarwa a wasu žasashe. Mai amfani da kowane sahibin wannan samfur ya yarda da bada haðin kai mutuža ga waðannan dokoki kuma ya sani cewa alhakinsune su mallaki kowane lasisi da ake bužata don fitarwa, sake-fitarwa, ko shigo da wannan samfur. Batare da iyakancewa ba wannan samfur, gami da kowane software daya žunsa aciki, bazai yuwu a saukeshi ba, ko inba haka ba fitar dashi ko sake-fitar dashi (i) zuwa cikin, zuwa ðan žasar ko mazaunin, ko wani mahaluži cikin, Kyuba, Iraži, Iran, Koriya ta Arewa, Sudan, Suriya (azaman wannan lissafi za'a ayi bita daga lokaci zuwa lokaci) ko kowace žasa wacce Amurka ta sawa takunkumin kaya; ko (ii) zuwa kowane mutum ko kowane mahaluži cikin lissafin keþaþþun ma'aikatan Baitul mali na žasa ko (iii) kowane mutum ko wani mahaluži a wani lissafin hana fitarwa wanda za'a kiyaye daga lokaci zuwa lokaci ta hukumar Amarka, gami da amma ba'a iyakance zuwa lissafin Mutanen da aka hana na Ma'aikatar cinikin Amurka ko Gaba ðayan lissafin ko lissafin ma'aikatar takunkumin žayyadaddun kaya na Amurka. Tažaitattun hažžoži: Amfani, kwafi ko žwažžwafi ga hukumar Amurka batune na tažaitawa azaman na huðu hažžoži cikin bayanan fasaha da softaware na kwamfuta sayayye cikin DFARS 252.227-7013(c) (1) (ii) da FAR 52.227-19(c) (2) azaman abin zartarwa.Anyi lasisin wannan samfur žaržashin MPEG-4 na gani da AVC lasisin matsayin lambar žira don keþaþþen amfani wanda bana cinikin mai siye don (i) shigar da bidiyo tare da goyan bayan madaidaicin MPEG-4 na gani (“MPEG-4 bidiyo”) ko madaidaicin AVC (“AVC bidiyo”) da/ko (ii) MPEG-4 na haði ko bidiyon AVC wadda mai siye ya shigar wanda ke aiki a keþaþþun ayyuka wanda bana ciniki ba da/ko aka samo daga mai bada bidi mai lasisi ta MPEG LA don bada bidiyon MPEG-4 da/ko AVC. Babu wani lasisi da akayi garanti ko wanda za'a nuna don kowane amfani. Žarin bayani gami da amfani mai dangantaka da cigaba, na waje da kasuwanci kuma ana iya samun lasisi daga MPEG LA, L.L.C. Duba http://www.mpegla.com. MPEG Layer-3 fasahar dikodi mai juwuwa mai lasisi daga Fraunhofer IIS da Thomson. Duk sauran alamun kasuwanci da hažžožin mallaka ikone na masu mallakarsu.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 42: F305 Jagorar mai amfani - Sony

Sony Ericsson Mobile Communications ABSE-221 88 Lund, Sweden

www.sonyericsson.com

1213-4771.3

Printed in XXX

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.